A man allegedly committed suicide by jumping from the
roof top of Kamar Kazum Plaza in Apapa, Lagos to his death.
What he wrote in Hausa after the cut...*Viewer discretion advised*
Rayuwa Sai Ana Hakuri.......
Rashin Fahimta tare da rashin
hakuri ya sanya wannan mutumin yayi yjnkurin kashe kansa, ta hanyar
fadowa daga Wanann dogon Benen.....
Amma dai wakilan mu dake wajen sunce bai mutuba har zuwa lokacin da suka aiko mana da rahoton
No comments:
Post a Comment